Monday, March 4, 2019
WANI SUPPORTER Na MADRID YA KASHE WANI SUPPOTTER NA BARCELONA...
Kisan ya faru ne ranar Asabar a lokacin da suka rukume gardama bayan tashi daga wasan, wanda suka kalla a cikin unguwar Yakasai, cikin birnin Kano.
Anyi wasan ne ran asabar da daddare, ba'asan dai takamaimain kalmomin da suke furtawa junasu ba
Inda litita ke tabbatar da cewa yariga ya mutu sedai anyi nasarar cafke wanda ya aikata kisan kuma za akaisa kotu...
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
WANI SUPPORTER Na MADRID YA KASHE WANI SUPPOTTER NA BARCELONA...
Kisan ya faru ne ranar Asabar a lokacin da suka rukume gardama bayan tashi daga wasan, wanda suka kalla a cikin unguwar Yakasai, cikin birni...
-
Kisan ya faru ne ranar Asabar a lokacin da suka rukume gardama bayan tashi daga wasan, wanda suka kalla a cikin unguwar Yakasai, cikin birni...
No comments:
Post a Comment